Mr Mubarak

Mr Mubarak ZAMU DINGA KAWU MUKU LABARAN KALLAN KAFA

🚨 EXCLUSIVE: Erik ten Hag has just been SACKED by Bayer Leverkusen.Decision made by the club’s hierarchy this morning an...
01/09/2025

🚨 EXCLUSIVE: Erik ten Hag has just been SACKED by Bayer Leverkusen.

Decision made by the club’s hierarchy this morning and manager informed right now.

🗣️ Iñigo Martinez: "Na Yi MAMAKI Da Irin Kyakkyawar Tarba Da Cristiano Ronaldo Ya Yi Mini Lokacin Da Na Isa.." 🥹💛"Ya Kas...
16/08/2025

🗣️ Iñigo Martinez: "Na Yi MAMAKI Da Irin Kyakkyawar Tarba Da Cristiano Ronaldo Ya Yi Mini Lokacin Da Na Isa.." 🥹💛

"Ya Kasance Yana Jirana A Falon Otal Ɗin Don Ya Gaishe Ni, Ya Kuma Yi Mini Magana Na Mintuna 15-20!"

"Ya Kasance Mai Sauƙin Mu'amala Kuma Yana Farin Ciki Da Gaske Game Da Zuwana. Shi Mutum Ne Na Musamman, Hakika, A Ƙarshe Ya Ba Ni Bege Mai Yawa!"

"Na Ji Labarin Cristiano Mai Kyau, Cewa Ko Da Lokacin Da Yake Ɗan Wasa A Real Madrid, Yana Da Kyakkyawar Alaƙa Da Yawancin Abokan Wasansa A Cikin Ɗakin Sutura." 🤍

Shugaba Na Gaskiya A Filin Wasa Da Wajensa! 🐐

Liverpool FC ta ajiye Diogo Jota a dakin saka tufafi ❤️
16/08/2025

Liverpool FC ta ajiye Diogo Jota a dakin saka tufafi ❤️

Shekara 5 kenan FC Bayern München vs FC Barcelona
16/08/2025

Shekara 5 kenan FC Bayern München vs FC Barcelona

Mo Salah Casemiro
16/08/2025

Mo Salah Casemiro

Bruno Fernandes a kan dalilin da ya sa ya yi watsi da tayin Al-Hilal:"Har yanzu ban cika mafarkina anan ba tukuna. Ina t...
16/08/2025

Bruno Fernandes a kan dalilin da ya sa ya yi watsi da tayin Al-Hilal:

"Har yanzu ban cika mafarkina anan ba tukuna.
Ina tunanin har yanzu ina da ragowar abun da zan bayar ga ƙungiyar. Har yanzu ina kan matakin da zan iya taimakawa. A ko da yaushe ina cewa zan ci gaba da kasance anan har sai ƙungiyar ta ce Bruno lokaci ya yi da zaka tafi.

16/08/2025
🚨🚨🤯 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Bayern na shirin BID ga Rafael Leão ya bar AC Milan a bazara, in ji Sky De.
11/06/2025

🚨🚨🤯 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Bayern na shirin BID ga Rafael Leão ya bar AC Milan a bazara, in ji Sky De.

🚨🇵🇹Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata...
04/06/2025

🚨🇵🇹Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata a ranar 8 ga watan Yuni. Yanzu jimillar kwallayen sa ta kai 937.😳😮

‼️Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata ...
04/06/2025

‼️Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata a ranar 8 ga watan Yuni. Yanzu jimillar kwallayen sa ta kai 937.😳😮

🚨🟡⚫️ Yarjejeniyar tsakanin Jobe Bellingham da Borussia Dortmund ta kasance kan kwantiragin shekaru biyar.Ana sa ran BVB ...
04/06/2025

🚨🟡⚫️ Yarjejeniyar tsakanin Jobe Bellingham da Borussia Dortmund ta kasance kan kwantiragin shekaru biyar.
Ana sa ran BVB zai ci gaba da kulla yarjejeniya da Sunderland a cikin kwanaki masu zuwa.

Address

Gwale LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr Mubarak posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category