Duniyar wasanni / World sport

Duniyar wasanni / World sport Wasanni
Afrika
Nahiyar turai
Da kuma sauran nahiyoyin dunia

Frank Lampard ya dawo Coventry City Gasar Premier League karon farko acikin Shekaru 25👏
18/04/2026

Frank Lampard ya dawo Coventry City Gasar Premier League karon farko acikin Shekaru 25👏

Dan Wasan Najeriya da Kungiyar Marseille dake Kasar Faransa, Ismaila Taye Taiwo kenan.Idan kuka ga Taiwo Dame kuke tunaw...
18/04/2026

Dan Wasan Najeriya da Kungiyar Marseille dake Kasar Faransa, Ismaila Taye Taiwo kenan.

Idan kuka ga Taiwo Dame kuke tunawa dashi?

Welcome to 2026Happy new year
01/01/2026

Welcome to 2026
Happy new year

Wacce Kasa ce a nahiyar Afirka kuke gani ta cancanta wajen Lashe wannan Gasar da ake gudanarwa?
01/01/2026

Wacce Kasa ce a nahiyar Afirka kuke gani ta cancanta wajen Lashe wannan Gasar da ake gudanarwa?

📸 Wasa na 04 a Gasar Najeriya. 🇳🇬🔥
16/09/2025

📸 Wasa na 04 a Gasar Najeriya. 🇳🇬🔥

Alexander Isak ne ya kai ziyara Asalin Kasar shi ta Eritrea. 🤗
16/09/2025

Alexander Isak ne ya kai ziyara Asalin Kasar shi ta Eritrea. 🤗

Kwallon da Ahmed Musa ya ci, ita ce ta bawa Kano Pillars Maki 3 Point.🎯⚽Pillars ta doke Enugu Rangers 1-0.
15/09/2025

Kwallon da Ahmed Musa ya ci, ita ce ta bawa Kano Pillars Maki 3 Point.🎯⚽

Pillars ta doke Enugu Rangers 1-0.

14/09/2025

Zamu dinga saka muku Bidiyo Na yanayin yadda take kasancewa a filayen wasa da dama

Viktor Gyokeres Erling Haarland Benjamin SêskôWaye zai lashe Takalmin Zinare (Golden Boot)?
14/09/2025

Viktor Gyokeres

Erling Haarland

Benjamin Sêskô

Waye zai lashe Takalmin Zinare (Golden Boot)?

Wani lokaci a filin wasa na Stamford Bridge, inda Kante da Pedro suke nuna Messi a matsayin wanda kowa a tsakanin su ya ...
30/08/2025

Wani lokaci a filin wasa na Stamford Bridge, inda Kante da Pedro suke nuna Messi a matsayin wanda kowa a tsakanin su ya kamata ya bishi saboda suna tsoron Hadarin Dan wasan.

30/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sulaiman Jibrin, Bash Noba, Abdullahi Ado

Address

Tarauni Maiduguri Road Kano
Tarauni

Telephone

+2347065249200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar wasanni / World sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category