Duniyar wasanni

Duniyar wasanni Ku yi following din mu Domin samun Labarai akai-akai. Kowa yabar gida gida ya barshi.

SHIN KO KUNSAN CEWA:ðŸĪŦA yanzu dai tabbata, a tarihi Lamine Yamal ya dauki gasar La Liga fiye da Cristiano Ronaldo:🏆 Lamin...
10/05/2026

SHIN KO KUNSAN CEWA:ðŸĪŦ
A yanzu dai tabbata, a tarihi Lamine Yamal ya dauki gasar La Liga fiye da Cristiano Ronaldo:

🏆 Lamine Yamal ya Fafata Gasar La Liga sau 4 seasons: ya Lashe Gasar sau 3 La Liga titles

🏆 Cristiano Ronaldo a cikin Shekaru tara da yayi 9 seasons: Sau 2 Kacal ya taba Lashe Gasar La Liga titles.

An samu hatsaniya tsakanin Vinicius Jr da wasu daga cikin 'Yan wasan Barcelona ðŸĪŠðŸĪŠðŸĪŠ
10/05/2026

An samu hatsaniya tsakanin Vinicius Jr da wasu daga cikin 'Yan wasan Barcelona ðŸĪŠðŸĪŠðŸĪŠ

Barcelona ta dauki gasar La Liga.Barcelona dai ta tabbata ta zama Zakarun Gasar La Liga bayan data doke Abokiyar hamayya...
10/05/2026

Barcelona ta dauki gasar La Liga.

Barcelona dai ta tabbata ta zama Zakarun Gasar La Liga bayan data doke Abokiyar hamayyarta ta Real Madrid a wasan El Clasico da aka fafata a filin wasan Camp Nou dake birnin Catalonia.

Barcelona dai tayi back to back a jere.

An tashi Barcelona tana da 2 Real Madrid tana Nema 0.

02/05/2026

ðŸ‡Ŧ🇷 PSG - Lorient (17:00)
ðŸ‡Ŧ🇷 Nantes - Marseille (15:00)
ðŸ‡Ŧ🇷 Nice - Lens (21:05)
ðŸ‡Ŧ🇷 Metz - Monaco (19:00) Fabrizio Romano

02/05/2026

Bundesliga da ake Fafatawa a Jamus.
ðŸ‡Đ🇊 Bayern - Heidenheim (15:30)
ðŸ‡Đ🇊 Frankfurt - Hamburg (15:30)
ðŸ‡Đ🇊 Hoffenheim - Stuttgart (15:30)
ðŸ‡Đ🇊 Union Berlin - Koln (15:30)
ðŸ‡Đ🇊 Bremen - Augsburg (15:30)
ðŸ‡Đ🇊 Leverkusen - Leipzig (18:30)

02/05/2026

ðŸ‡ŪðŸ‡đ Udinese - Torino (15:00)
ðŸ‡ŪðŸ‡đ Como - Napoli (18:00)
ðŸ‡ŪðŸ‡đ Atalanta - Genoa

02/05/2026

🇊ðŸ‡ļ Osasuna - Barcelona (21:00)
🇊ðŸ‡ļ Villarreal - Levante (14:00)
🇊ðŸ‡ļ Valencia - Atletico (16:15)
🇊ðŸ‡ļ Alaves - Bilbao (18:30)

02/05/2026

ðŸšĐ Wasannin da Kungiyoyin Gasar Premier League Zasu fafata a yau...
ðŸī󠁧ó Ēó Ĩó Ū󠁧ó ŋ Arsenal - Fulham (18:30)
ðŸī󠁧ó Ēó Ĩó Ū󠁧ó ŋ Newcastle - Brighton (16:00)
ðŸī󠁧ó Ēó Ĩó Ū󠁧ó ŋ Brentford - West Ham (16:00)
ðŸī󠁧ó Ēó Ĩó Ū󠁧ó ŋ Wolves - Sunderland (16:00)

🔙 A wasan Karshe na Gasar UEFA Champions League a Shekarar 2003 a filin wasan OLD TRAFFORD dake birnin Manchester. Juven...
02/05/2026

🔙 A wasan Karshe na Gasar UEFA Champions League a Shekarar 2003 a filin wasan OLD TRAFFORD dake birnin Manchester.

Juventus v AC Milan ðŸĪŊ

Toni Kroos yana Gab da Dawowa Kungiyar Real Madrid nan kurkusa. Za'a gabatar yarjejeniyar a 'yan kwanakin nan.Zai dawo n...
01/05/2026

Toni Kroos yana Gab da Dawowa Kungiyar Real Madrid nan kurkusa. Za'a gabatar yarjejeniyar a 'yan kwanakin nan.

Zai dawo ne a cikin kungiyar, Amma ba'a layin masu Horaswa zai Kasance ba.

Daga Jaridar Diario AS report.

SHIN KO KUNSAN CEWA:Babban Mai tsaron Ragar nan wanda yayi fice a Gasar World Cup Memo Ochoa zai halarci Gasar cin Kofin...
01/05/2026

SHIN KO KUNSAN CEWA:
Babban Mai tsaron Ragar nan wanda yayi fice a Gasar World Cup Memo Ochoa zai halarci Gasar cin Kofin duniya Karo na shida (6) a tarihi... Ya kuma sanar da cewa ana gama gasar zai yi Retire, zai rataye safar Hannun shi. ðŸ‡ēðŸ‡―

🏆🌍 2006 JAMUS 2006
🏆🌍 2010 AFIRKA TA KUDU
🏆🌍2014 BURAZIL
🏆🌍2018 RASHA
🏆🌍2022 KATAR

🏆🌍2026 Wadda za'a gudanar a Kasashen Amurka, Mexico da Kanada

A Lokacin da ya fara halartar wannan Gasa ta World Cup ba'a kikkiri wayar iPhone ba, Gashi a yanzu haka dashi za'a fafata Gasar wacce a gudanar a kasashe uku acikin Guda ukun nan har da Kasar shi ta Mexico ðŸ‡ēðŸ‡―

Address

Tarauni Maiduguri Road, Kano
Tarauni

Telephone

+2347065249200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category