14/06/2025
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!
Allah yayima Aliyu Bashir Abdulkadir(Abba/Biggy) rasuwa. Wanda yake tsohon dalibi ne a Wannan makaranta ta AAZC.
Allah ya gafarta masa yasa aljannah makoma.
Janazah 2:30pm at Anguwan Liman Zaria.