Meke Faruwa a Zaria

Meke Faruwa a Zaria Meke Faruwa a Zaria

20/12/2023

Assalamu Alaikum warahmatullah!
Barkanmu da Safiyar wannan Rana ta Laraba (Tabawa ranar Samu}
Allah ya hada kowa da Rabon Alkhairai

14/04/2022

Masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau biyu -BBC Hausa

Masanan sun ce watan Ramadana zai bayyana har sau biyu a cikin shekarar - na farko a watan Janairu, na biyu kuma zai bayyana ne a karshen watan Disambar shekarar, yanayin da tun 1997 ba a taba gamuwa da shi ba.

Babban dalilin aukuwar haka shi ne bambancin da ke tsakanin shekarar Musulunci da ake lissaftawa da bayyanar wata, da kuma shekarar nasara wadda aka danganta da kwanakin da duniya ke dauka kafin ta zagaya rana.

Sannan wannan yanayin a aukuwa ne sau daya cikin shekara 30 saboda shekarar Hijira ba ta kai tsawon ta nasara da kwanaki 11 ba, kamar yadda Khaled al-Zaqaq, wani mai nazarin taurari dan kasar Saudiyya ya bayyana a Twitter.

Tsawon shekara guda ta Hijira kwana 354 ne, inda shekarar nasara kuwa ke da kwana 365.

Address

Zaria

Telephone

+2349021273716

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Meke Faruwa a Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share