Katsina Polo Club

Katsina Polo Club The aims of this page is to make communications easy among members in term of briefing,informing,enlighting and educate the members on variuos issues.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baffah Zubayr Sangoje, Ahmad Taheernagogoh, Prince Muhamm...
02/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baffah Zubayr Sangoje, Ahmad Taheernagogoh, Prince Muhammad, Saifullah M Tura, Adamu Gidado, Ahmed Mahmud

Wakilin Lamidon Adamawa kuma Dan Jarman Adamawa Alhaji Mustapha Tahir ya yaba da irin yadda aka gudanar da gasar wasan P...
03/09/2024

Wakilin Lamidon Adamawa kuma Dan Jarman Adamawa Alhaji Mustapha Tahir ya yaba da irin yadda aka gudanar da gasar wasan Polo na 2024 inda aka yi bikin cika shekara 100 na kofin Najeriya

02/09/2024

The 2024 Katsina Polo Tournament/Centenary of the Nigerian Cup came to an end.

04/08/2024

Second Congress meeting ongoing

19/04/2023

Shirin Daga Laraba na wannan karon ya dubi hanyoyin da maza da mata ke bi wurin zubar da ladan ayyukan da su ka yi a cikin watan Azumin Ramadana.

24/02/2023

Home Zaben 2023 RUKUNONIN KAMFANIN AL-DUSAR SUNYI KIRA DA ABI DOKA A LOKUTTAN ZABE byASKGLOC NEWS -February 24, 2023 0 Zaben 2023 RUKUNONIN KAMFANIN AL-DUSAR SUN YI KIRA DA ABI DOKA A LOKUTTAN ZABEDaga Kabir Ahmed S/Kuka, Katsina Anyi kira ga al'ummar Najeriya da su bi dokoki a lokacin da kasar ke ...

31/05/2022

Da fatan kowa na lafiya

16/11/2021

SANARWAR BABBAN TARO
Ana sanar da membobin wannan Club cewar akwai babban taron da za'a yi a ranar lahadi 21/11/2021 da misalin karfe 10:30am idan Allah ya kaimu. Taron dai za'ayi shi ne a inda aka saba yi, wato gidan Magaji Modoji Alhaji Salisu Ado Shinkafi dake can wajen sabon gidan gwamnati.
Akwai muhimman batutuwan da za'a tattauna, saboda haka ake gaiyatar kowa.
Allah ya bada ikon zuwa, ya kuma sa ayi taro a tashi lafiya.
Sanarwa daga PRO Kabir Ahmed S/kuka a madadin shugaba Danmadamin Katsina Alhaji Usman(Sabo) Usman

15/03/2020

JAJANTAWA - Aslm alkm. A madadin membobi da shugabannin wannan kungiya, muna jajantawa Dr. Aminu Waziri akan jarabtar da Allah ya nufe shi da ita ta halbin doki wadda har ta hanyo mashi karaya. Allah yasa kaffara ce, ya bashi lafiya, ya kuma kiyaye gaba.
PRO Kabir Ahmed S/kuka a madadin shugaban kungiya Danmadamin Katsina Alhaji Usman(Sabo) Usman

10/12/2019

A makon jiya ne kungiyar wasan kwallon dawaki ta Katsina ta shirya wani wasa na cikin gida, domin taya murna da kuma karrama wasu ’ya’ynta hudu da s**a samu wasu mukamai a masarauta da kuma gwamnati. A makon da ya gabata ne mai martaba Sarkin Katsina, Dokta Abdulmumini Kabir Usman ya yi wasu nad...

Address

Kofar Yandaka
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Polo Club posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category