Qur'anic Competitors Association Bauchi state

Qur'anic Competitors Association Bauchi state SAMAR DA HADIN KAI TSAKANIN DALIBAN ALQUR'ANI NA FADIN JIHAR BAUCHI DA KASA BAKI DAYA

Mu na yi wa dukkan Yan uwa maraba da zuwa wannan Peji mai albarka,wanda ya ke dauke da labarun musabaqa musamman ta jihar Bauchi,da kuma bayanai na 'yan takara da ma daura vidiyoyi don kara cigaba wajen karantar da Qurani da aiki da shi...Allah ya sa mu dace

22/07/2026
22/07/2026

Kai Tsaye
AR-RABBANIYYUN MAJLIS BAUCHI:

DARASI NA 123

Karatun : Tadabburin Alqur'ani da
Arabiyya

Tare da
M. Ibrahim Hanafi Abdurrahman
(Abu-Aneesah)

Daga Masjidud Daawa Masallacin Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum dake kusada Games Village Bauchi.

Allah ya amfanar damu

21/07/2026

Kai Tsaye
AR-RABBANIYYUN MAJLIS BAUCHI:

DARASI NA 122

Karatun : Tadabburin Alqur'ani da
Arabiyya

Tare da
M. Ibrahim Hanafi Abdurrahman
(Abu-Aneesah)

Daga Masjidud Daawa Masallacin Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum dake kusada Games Village Bauchi.

Allah ya amfanar damu

18/07/2026

Alhafiz Muh'd H Abdullahi
Daga Tahfiz Fedral Low Cost

16/07/2026

Kada amaida al-qur'ani kamar jarida

@ Imam Mukhtar Aliyu Muhammad

16/07/2026

SANARWAR!SANARWA!!SANARWA!!!
A madadin Committee na gudanar da Musabaqar Ibn Abbass tana sanar da wanda s**a sayi form cewa
Za'a fara Musabaqar kamar haka :

Rana:Asabar 01/08/2026
Wuri: Masallacin Juma ah Jodan dake kofar Dumi
Karfe: 10:00am

insha'Allah

Sannan kuma ana cigaba da sai da form har zuwa Asabar 25/07/2026

Domin Sayan Form WhatsApp 08053248866

✍️ ABSAD

A Madadin shugaba da members na Qur'anic Competitors Association Bauchi state muna Mika sakon taya Murna zuwa ga Alaramm...
12/07/2026

A Madadin shugaba da members na Qur'anic Competitors Association Bauchi state muna Mika sakon taya Murna zuwa ga Alaramma Abubakar Madaki (P.A )na Modibbon Daular Usmaniyya murnan Samun Kasancewa Daya Daga Cikin Jogororin Gidauniyar Nana Asma'u Musabaqa na Kasa Allah ya taya riko yayi Jagora Ameeen

✍️ABSAD

Address

Bauchi

Telephone

+2349023129380

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'anic Competitors Association Bauchi state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Qur'anic Competitors Association Bauchi state:

Shortcuts

Share

Category