05/09/2026
Mai ba shugaba Tinubu shawara kan harkokin siyasa, Ibrahim Kabir Masari, ya jaddda cewa yana son a zabi APC daga sama.
"In an zabi shugaban kasa in ba mu da gwamna shirme ne". Inji shi.
Mezakuce