Goal.com hausa

Goal.com hausa Wannan page an yitane domin mutane masu son jin labarun kwallo da hausa kamar su LALIGA SERIE A EPL Kuzo don jin labarun kwallo

03/07/2023

Sannunku mabiya wannan page insha Allah zamu fara bada labaran wasanni da transfer yadda yakamata a wannan shafin.

Valencia Basusha da daɗiba
19/02/2020

Valencia Basusha da daɗiba

Erlins Haalarnds Duniyar Tamola tana tafiya da ⚽⚽Shine ya zura ƙwallaye biyu a ragar P.S.G
18/02/2020

Erlins Haalarnds Duniyar Tamola tana tafiya da ⚽⚽
Shine ya zura ƙwallaye biyu a ragar P.S.G

18/02/2020

Sakamakon Wasan Kofin Zakarun Turai a yau ranar Talata
18-02-202

Atletico Madrid 1-0 Liverpool

Borussia Dortmund 2-1 Paris Saint-Germain

Leo Messi win Balloon d'or! 2019
02/12/2019

Leo Messi win Balloon d'or! 2019

02/11/2019

Wasan sati

26/10/2019

26-10-2019

Sakamakon Wasanin Sati

Sakamakon Wasan Primiya ta England

T Manchester City 3 - 0 Aston Villa FT Brighton & Hove Albion 3 - 2 Everton
FT Watford 0 - 0 AFC Bournemouth
FT West Ham United 1 - 1 Sheffield United
FT Burnley 2 - 4 Chelsea

Sakamakon Laliga ta sipaniya

Leganes 1 - 0 Mallorca
FT Real Valladolid 2 - 0 Eibar
FT Atletico Madrid 2 - 0 At bilbao

Sakamakon wasan Seria ta Italy

Lecce 1 - 1 Juventus
FT Inter 2 - 2 Parma
FT Genoa 3 - 1 Brescia

Sakamakon wasan Bondes liga ta Jamani

FC Bayern München 2 - 1 1. FC Union Berlin
FT Schalke 04 0 - 0 Borussia Dortmund
FT Hertha BSC 2 - 3 Hoffenheim FT Freiburg 2 - 1 RasenBallsport Leipzig FT SC Paderborn 07 2 - 0 Fortuna Düsseldorf
FT Bayer Leverkusen 2 - 2 Werder Bremen

Sakamakon wasan Lig 1 ta Faransa

FT Lille 3 - 0 Bordeaux FT Montpellier 0 - 0 Angers FT Lyon 2 - 0 Metz
FT Strasbourg 1 - 0 Nice
FT Brest 2 - 0 Dijon
FT Reims 0 - 0 Nimes

26/10/2019

Southampton vs Leceister city

Chiwell:1
Tielmans:1
Perez:3
Vardy: 3
Madisson: 1

26/10/2019

Leceister ta kafa tarihi ta lallasa Southampton daci 0-9 tara babu ko ɗaya
A gidan Southampton

05/09/2019

Anrufe kasuwa siye da siyarwa ta ƴan kwallon ƙafa
Wane kungiya tafi sayen ƴan wasa masu kyau

Man. Utd
Arsenal
Liverpool
Man city
Chelsea
Fc Barcelona
Real Madrid
At madrid
Juventus
Inter
Ac milan
PSG
Da Sauransu

18/07/2019

18-7-2019

Mathias D'ligt na Ajax yaje Juventus akan $75m

Trippier na Totteham yaje Athletico Madrid

14/07/2019

14-7-2019

Meye Dalilin da yasa Algeria ta Doke Nigeria Biyu da Ɗaya?

Yanzu za'a buga Final

Senegal vs Algeria

Address

Jiwa
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Goal.com hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category