06/12/2023
SENATOR TAMBUWAL YA KAI ZIYARAR SANYA ALBARKA DA QARFAFA GWIWA A HAPPY ISLAND AMUSEMENT PARK, LIFE CAMP ABUJA.
Senator Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal tare da rakkiyar tawagar sa ya Kai ziyarar Qarfafa wa tare da sa albarka a Happy Island Amusement Park Mallakar Hon Abdullahi Muazu Hassan (Mai-Malale) dake Unguwar Life Camp da ke babban birnin tarayya Abuja.
A ziyarar tasu sun zagaya 6angaren restaurant na "The Pallette" da ke cikin wannan wurin, tare da Sanya Albarka da Kuma Qarfafa Gwiwa.
Allah ya saka da alkhairi ya bar zumunchi, Mai Girma Senator.
Tsamiyar Yero
06/11/2023