Husnat Bello

Husnat Bello Thank God for life

Still Single and Searching
23/03/2026

Still Single and Searching

❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹
22/03/2026

❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹

GA SAKON MALAMDuk Musulmin Da Muka Isa Da Shi To Dole Ne Ya Zaɓi Tinubu A 2027 – Inji Sheikh Yahaya Jingir
11/03/2026

GA SAKON MALAM
Duk Musulmin Da Muka Isa Da Shi To Dole Ne Ya Zaɓi Tinubu A 2027 – Inji Sheikh Yahaya Jingir

TIRKASHI: Sheikh Yahaya Jingir ya bayyana cewa kashe Ali Khamenei a matsayin wani babban mataki ne da ya shafi akidar ad...
03/03/2026

TIRKASHI: Sheikh Yahaya Jingir ya bayyana cewa kashe Ali Khamenei a matsayin wani babban mataki ne da ya shafi akidar addini, inda ya kuma nuna jinjinarsa ga Amurka bisa abin da ya kira gagarumin aikin da ta aiwatar kan jagoran ’yan Shi’a.

A cikin furucinsa, malamin ya yi ikirarin cewa matakin na da alaka da fahimtarsa ta addini, lamarin da ya janyo muhawara a tsakanin al’umma.

Bazakisan me ake kira da tashin hankali ba sai sai randa akayi saki agabanki😭😭 yau dai auren qawata ya mutu agabana 😭😭😭 ...
01/03/2026

Bazakisan me ake kira da tashin hankali ba sai sai randa akayi saki agabanki😭😭 yau dai auren qawata ya mutu agabana 😭😭😭 kuma akan kayan sallah😭🤲 inata zainabu kiyi shiru jiyi hakuri tana ci gaba da ashar nace Baban wance kayi wa darajar Allah da manzon Allah S A W ka fita ka kyaleta shima yaqi fita tanata cigaba da zage-zage wai bazata yi shiru saidai ya saketa aikuwa yace NA SA KE KI 😭😭😭 Na rantse da sarkin da ya busamin numfashi ba Ni aka saka ba amma saida naji qafata ta kasa daukana kamar zan fadi na fara ganin duhu-duhu ita kuwa zainabu sai cewa tayi ai da saki uku yayi mata ya nuna yakai shege yanaso yayi magana nayi sauri na riqe shi nace Allah ya isa tsakanina dakai idan ka furta wani abu wallahi tallahi idan baka fita sai nayi maka ihu in tara maka mutane ince kashemu zakayi haka nayi mishi wannan barazanar ya fita gidan ya kyale ta, bana cikin hayyacina ban ko lura da riqeshin da nayiba a matsayin shi na wanda ba muharramina ba, Ya Allah kana gani Allah ka rabamu da sharrin shedan 😭😭😭 da sharrin zuciya.

Good Night
26/01/2026

Good Night

16/01/2026

Don Allah sisters me kuka yi amfani da shi ya qara muku girman brst?
kanwata za a yiwa aure kuma abin kamar na maza 😢

good morning from this village girl
14/10/2025

good morning from this village girl

Morning with Vivian David
23/09/2025

Morning with Vivian David

Stop Texting “Good Morning My Queen”Send this instead:Every morning, women wake up to the same recycled texts from a hun...
22/09/2025

Stop Texting “Good Morning My Queen”

Send this instead:

Every morning, women wake up to the same recycled texts from a hundred different men:
“Good morning.”

“Morning beautiful.”

“Good morning my queen.”

And every time you send that, you tell her one thing:
“I’m like every other guy fighting for your attention.”

Morning texts either make her yawn or make her wet. Stop being predictable. Tease her, challenge her, and make her think of you before she even brushes her teeth.

Here’s how to flip it and spark attraction before her coffee even kicks in:

Wedding Guest. Kawayen amarya.
20/09/2025

Wedding Guest.
Kawayen amarya.

Address

Emirate Stadium
London

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Husnat Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Husnat Bello:

Share