Hawan Dokin Kara, Sheka

Hawan Dokin Kara, Sheka An bude wannan shafi don tunawa, da wasannin gargajiyar Hausawa. Da kuma sake raya wasan al'adar gargajiya na Hawan Dokin Kara.

A jiya Talata 25/7/2023Mai martaba sarkin kano Alh. Aminu Ado Bayero ya Nada Alh. Abubakar Musa Zakari a matsayin Sabon ...
26/07/2023

A jiya Talata 25/7/2023
Mai martaba sarkin kano Alh. Aminu Ado Bayero ya Nada Alh. Abubakar Musa Zakari a matsayin Sabon Dagachin sheka dake karamar hukumar Kumbotso.
Yayin daya maye gurbin mahaifinsa marigayi Alh. Musa Zakari Sheka, Allah ya jikansa da rahama,
Shikuma sabon dagachi Allah yayi riko da hannayensa, amin.

SANARWA!Mai girma Hakimin Kumbotso ya tabbatar da sabuwar Ranar Nadin Sabon DAGACIN SHEKA Alh .Abubakar Musa Zakari.Rana...
22/07/2023

SANARWA!

Mai girma Hakimin Kumbotso ya tabbatar da sabuwar Ranar Nadin Sabon DAGACIN SHEKA Alh .Abubakar Musa Zakari.

Rana: Talata 25/7/2023
Lokaci: 10:00 na safe
Wuri: Fadar mai martaba Sarkin kano.

Allah ya bada ikon zuwa Amin.

A Rana irin ta yau 06/06/2014 Allah yayiwa Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero rasuwa, wanda yayi daidai da Shekaru T...
06/06/2023

A Rana irin ta yau 06/06/2014 Allah yayiwa Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero rasuwa, wanda yayi daidai da Shekaru Tara (9) da komawa ga Mahallicin sa, Allah Yaji Kansa ya kuma gafarta masa, yaji kan magabatan mu ya kyautata namu karshen πŸ™

San kano Ado Bayero dan Abdu dogarin yan Sarki. Allah ka gafarta masa.

Kano tayi rashin Uba, Shugaba Kuma jagora. Allah ya kyauta makwancin Zakin Duniya.

An na'da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero matsayin Uban Jami'ar Calebar wato Chancellor na 6.Allah Yataim...
04/05/2023

An na'da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero matsayin Uban Jami'ar Calebar wato Chancellor na 6.

Allah Yataimaki Sarki, Ran Sarki Yadade✊🏻✊🏻✊🏻

πŸ“Έ Masarautar Kano

Dawowar Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP daga garin Fanisau bisa Al'ada da ake gudanarwa duk ra...
26/04/2023

Dawowar Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP daga garin Fanisau bisa Al'ada da ake gudanarwa duk ranar hudu ga Sallah.

Allah ya taimaki Sarki, Allah ya huta gajiya. Allah ya maimaita mana. Allah yaja zamanin Sarki.

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP hawan fanisau a safiyar yau. Allah ya dawo Mana da Sar...
25/04/2023

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP hawan fanisau a safiyar yau.

Allah ya dawo Mana da Sarki lafiya, Allah yasa a sauka lafiya.

Ameen summa Ameen

Ran Sarki ya Dade ✊✊✊

Hawan Nasarawa  ✊🏻
23/04/2023

Hawan Nasarawa ✊🏻

Hawan Daushe.✊🏻
23/04/2023

Hawan Daushe.✊🏻

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNAllah ya yiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero Rasuwa .Muna Addu'ar Allah yajik...
22/04/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero Rasuwa .

Muna Addu'ar Allah yajikansa da Rahama Amin.

Eid Mubarak
21/04/2023

Eid Mubarak

Ado yatafi. Ado yadawo. πŸ‘
04/02/2023

Ado yatafi.
Ado yadawo. πŸ‘

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNMun samu labarin rasuwar Mai Martaba Sarkin Dutse Alh. Nuhu Muhammad Sunusi a garin A...
31/01/2023

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Mun samu labarin rasuwar Mai Martaba Sarkin Dutse Alh. Nuhu Muhammad Sunusi a garin Abuja.

Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa, Allah yasa Aljanna ce makomarsa.

Address

Kumbotso

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hawan Dokin Kara, Sheka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category