Young Attackers fc gezawa

Young Attackers fc gezawa Barka da zuwa wannan page na young attackers fc gezawa by hussain d khalid ba a yarda da zagi ba ko cin mutuncin an bune dan nishadantuwa da samun bayanai

Takaitaccan tarihin wannan club
shidai wannan club yasamu asaline tun shekara ta 2005 inda ake kiransa da ac milan ta hannun tsohon mai horaswa haruna 02 daga bisani shi tsohon mai horaswa ya ajiye inda aminu sony ya karkaba shima bayan wasu yen shekaru ya ajiye sai c0ach ashafa
ya maye gurbin Aminu
s0ny bayan rasuwar c0ach auwal ashafa
Allah yajikansa sai
ts0h0n captain din club
isma'el xavi ya maye
gurbin sa yanxu dai haka c0ach isma'il shine jag0ra kuma mai h0raswa

We come back again
06/11/2020

We come back again

Salah
21/11/2018

Salah

17/10/2017

Aci Gaba Da Fafatawar Da Ake Na Kofin Zagaye Na Farko A Yaune Kungiyar Kwallon Kafa Ta Zasu Barje Gumi Da Takwararta Ta Da Misalin Karfe 4:30 A Pilin Saura. Allah Yasa Ayi Lpia A Tashi Lpia Ameen.

06/07/2017

Conol Sunday Cup Is Loading 90%..........................

Put More Effort Our Players In Order To Successed, Wish You All The Best.

Via

27/06/2017

Barkanku Da Sallah Dapatan Kunsha Ruwa Lpy

09/06/2017

Ramadan Khareem

25/03/2017

Auwal Rabiu Dan Abba playing match football
at Gezawa, Gumel Road, Kano .
A yanxu haka qungiyar kwallon kafa ta
# YOUNG_ATTACKERS -FC_GEZAWA
Suna Cikin Filin wasa na
Domin tunkarar wasan ta na farko a cigaba da
gudanar da # GEZAWA_CHAMPIONS_LEAGUE ...
GA jadawalin group dinan na young attackers
Kamar haka
1- Young Attackers
2- Junior Mundubawa
3- Valencia Danladi
4- Sarari f.c
A jiya nee aka buga wasan farkon group din Inda
akayi wasa tsakanin
Junior Mundubawa vs Valencia Danladi 1-1 full
time
A yau neee kuma kungiyar kwallon kafa ta Young
Attackers zata barjee gumi da Sarari f.c
A filin wasa na SARARI UNITED
Da misalin Karfe 4:30
Wannan wasa Yana da matukar muhimmanci a
wajan Mu young attackers Saboda in munci zamu
hau kan table da maki 2
Muna fatan Allah uban giji yabamu nasara a
wanna wasa
Allah yasa ayi wasa lapiya a Gama lapiya
@
@ Idress M***a Idresz Uztaz
@ Hussain D Khalid
@ Muhammad Abdullahi Ibrahim
@ Al'amin Gezawa

05/01/2017

Ya Salam!!!
Ina mai jajanta muku





Bisa tsautsayin daya giftama Abokinku
Allah ya sawake yakiyaye gaba yakuma sa kaffara ne Ameen

Haka kuma ina mika sakon jaje ga Coach din da kuma sauran players

Via
Hussain

05/01/2017

May Allah Heals You Nazifi Umar Boska And make it as kaffara Ameen ya Allah

27/12/2016
In danja half time
27/12/2016

In danja half time

Address

Gezawa U/malamai
Kano

Telephone

+2347037462164

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Attackers fc gezawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category