Kwallon Kafa a Yau

Kwallon Kafa a Yau Muna samar da labarai ingantattu da suka shafi wasanni a duk fadin duniya

Atletico Madrid ta daka Barcelona a kasa mintuna 45👀🔥Ya kasance daren tunawa a gurin Diego Simone
13/02/2026

Atletico Madrid ta daka Barcelona a kasa mintuna 45👀🔥

Ya kasance daren tunawa a gurin Diego Simone

Kwallayen da akaci wanda ba daga dan wasa sae mai tsaron raga ❌🎯Haaland, Kane da kuma Mbappe suna ta kankare tarihin wan...
11/02/2026

Kwallayen da akaci wanda ba daga dan wasa sae mai tsaron raga ❌🎯

Haaland, Kane da kuma Mbappe suna ta kankare tarihin wanda s**afi cin kwallaye a nahiyar turai

Nasara tsakaninsu da Man city✅Nasara tsakaninsu da Arsenal✅Nasara tsakaninsu da Fulham✅Nasara tsakaninsu da Tottenham✅Ku...
10/02/2026

Nasara tsakaninsu da Man city✅
Nasara tsakaninsu da Arsenal✅
Nasara tsakaninsu da Fulham✅
Nasara tsakaninsu da Tottenham✅
Kunnen doki tsakaninsu da westham ❌

Aski dai ba yanzu ba inji westham 💔

🚨Mun kusa samun amsar da mukeso mu samu 🚨Awanni kadan ne s**a rage muga irin askin da magoyin bayan kungiyar Man U din z...
10/02/2026

🚨Mun kusa samun amsar da mukeso mu samu 🚨

Awanni kadan ne s**a rage muga irin askin da magoyin bayan kungiyar Man U din zaiyi idan s**a ci wasansu a yau, ko wa yasan wane irin aski zaiyi Oho, Frank ne kadai yasan irin askin d zaiyi👀💇

Tirkashi🔥🔥🔥Kylian Mbappe shi kadai yafi Lamine Yamal, Raphinha da Lawandoski gaba dayansu zura kwallo a raga a wannan ka...
09/02/2026

Tirkashi🔥🔥🔥

Kylian Mbappe shi kadai yafi Lamine Yamal, Raphinha da Lawandoski gaba dayansu zura kwallo a raga a wannan kakar ta bana 🌝

Erling Haaland ya nuna rashin Jin dadinsa akan jan katin da aka bawa Dominik szoboszlai saboda bazai buga wasa uku ba an...
09/02/2026

Erling Haaland ya nuna rashin Jin dadinsa akan jan katin da aka bawa Dominik szoboszlai saboda bazai buga wasa uku ba anan gaba, Amma y qara d cewa shi idan a ganinsa ne gwanda a bayar da kwallon ba sai an bashi jan katin ba amma yace bega lefin alkalin wasan ba saboda shi Sharudai yabi, kuma babu wani zabi tinda a haka aka tsarasu.

🚨🚨Dan wasan yaci kwallo 23 a wasa 22 da ya buga a gasar
08/02/2026

🚨🚨Dan wasan yaci kwallo 23 a wasa 22 da ya buga a gasar

Real madrid tana dab da karbar ragamar zama ta daya Akan Barcelona a gasar ta Laliga
08/02/2026

Real madrid tana dab da karbar ragamar zama ta daya Akan Barcelona a gasar ta Laliga

Manchester city suna nan d ransu a gasar cin kofin premier league 🎯🎯🎯
08/02/2026

Manchester city suna nan d ransu a gasar cin kofin premier league 🎯🎯🎯

08/02/2026

Address

Emirs Palace Road
Kano
7000010

Opening Hours

Monday 09:00 - 00:00
Tuesday 00:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 00:00
Thursday 09:00 - 00:00
Friday 09:00 - 00:00
Saturday 09:00 - 00:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349124656390

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwallon Kafa a Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share